KSSSSMB TA JA HANKALIN JAMA’A KAN DAMFARAR DA AKE YI DA SUNAN ƊAUKAN AIKI, TA TABBATAR DA KAMUN WASU MUTANE DA AKE ZARGI
KSSSSMB TA JA HANKALIN JAMA’A KAN DAMFARAR DA AKE YI DA SUNAN ƊAUKAN AIKI, TA TABBATAR DA KAMUN WASU MUTANE DA AKE ZARGI Hukumar Kula da Makarantun Manyan Makarantun sakandare ta Jihar Kano (KSSSSMB) ta ja hankalin al’umma kan wasu mutane ko ƙungiyoyi da ke bayar da guraben aikin bogi, ko kuma suke ikirarin suna
