Faɗan ‘Yandaba ya ɓarke a unguwar Chiranci Gabas, an tabbatar da mutuwar mutum ɗaya
Faɗan ‘Yandaba ya ɓarke a unguwar Chiranci Gabas, an tabbatar da mutuwar mutum ɗaya Wani mummunan faɗa tsakanin yandaba, ya yi sanadiyyar rasa rai guda ɗaya a unguwar Chiranci Gabas, kusa da Gidan Dutse, a ƙaramar hukumar Kumbotso, Jihar Kano. Lamarin ya faru ne jim kaɗan bayan kammala sallar Juma’a da misalin ƙarfe 1:30 na
