CIVIL DEFENCE TA SAUKE SC AMINA KOLAWOLE DAGA MUƘAMINTA
Hukumar Civil Defence ta Jihar Kano ta sauke shugabar ofishinta na Karamar Hukumar Fagge, SC Amina Musa Kolawole, tare da maye gurbinta da CSC Bashir Isa Abubakar. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da kakakin Hukumar Civil Defence ta Jihar Kano, SC Ibrahim Idris Abdullahi, ya fitar da aka rabawa manema Labarai a ranar
