PCACC TA KWATO MOTOCIN GWAMNATI DAGA TSOFAFFIN KWAMISHINONI DA SUKA GAZA MAYARWA
PCACC Ta Kwato Motocin Gwamnati Daga Tsofaffin Kwamishinoni Da Suka Gaza Mayarwa Kano, 26 ga Fabrairu, 2026 – Gwamnatin Jihar Kano (KNSG) ta fara kwato motocin mallakin gwamnati da wasu tsofaffin kwamishinoni suka tafi da su bayan murabus dinsu, a wani mataki na kare dukiyar al’umma da tabbatar da bin ka’idojin aiki. Rahotanni sun nuna
