Al’ummar jahar Kano sun Shiga Jimami Bayan ‘Yandaba Sun Kashe Jami’in NSCDC a lokacin da yake tsaka da aiki !
Al’ummar jahar Kano sun Shiga Jimami Bayan ‘Yandaba Sun Kashe Jami’in NSCDC a lokacin da yake tsaka da aiki ! An shiga cikin tashin hankali a jihar Kano ranar Juma’a bayan kashe wani ɗan agaji na Hukumar Tsaro da Kare Fararen Hula (NSCDC), Abdurrauf Sheriff, wanda ake zargin wasu ‘yan daba sun daba masa wuka
