‘Yansanda sun kama mutane biyu iyu kan kisan mutum a Dorayi, sun sha alwashin kama duk masu hannu a rikicin daba
’Yansanda sun kama mutane biyu kan kisan mutum a Dorayi, sun sha alwashin kama duk masu hannu a rikicin daba Rundunar ’Yansandan Najeriya ta samu nasarar kama mutane biyu da ake zargi da hannu a kisan wani mutum a unguwar Dorayi Garejin Kamilu da ke Jihar Kano. Lamarin ya faru ne ranar Talata, 25 ga
