NUT TA BA WA WAKILANTA HORO AKAN SOCIAL MEDIA
Ƙungiyar NUT ta ba wa wakilanta horo na musamman akan yadda ake amfani da kafafan sadarwa na online Ƙungiyar Malaman makaranta ta Nigeria reshen Jahar Kano ta ba wa wakilanta horo na musamman akan sanin ƙa’idoji da dokokin amfani da kafafan sadarwa na zamani a ranar Asabar 17/1/2026 a rufaffen ɗakin taro na ƙungiyar bisa
