ƘUNGIYAR YANJARIDUN JAHAR KANO ƁANGARAN YANAR GIZO SUNA TAYA RTD MUKHTAR ALIYU MURNAR KAMMALA AIKIN KWASTAM LAFIYA
Al’ummar sabuwar gandu tare da yanjaridu sun yi dafifi Wajen Walimar Kammala Aiki da Alh Mukhtar Aliyu Custom ya yi tare da nuna farin ciki. Kafatanin Al’ummar Unguwar Sabuwar Gandu dake jihar Kano da makotansu sun yi fitar dango zuwa wajen walimar taya ɗansu, Na’allah mutumin Allah, gwarzo abin koyi Alh Muktar Aliyu na kammala
