Gwamna Yusuf Ya Miƙa Sunan Murtala Garo zauren Majalisar dokokin jahar Kano domin tabbatar da shi a Matsayin Mataimakin Gwamna
Gwamna Yusuf Ya Miƙa Sunan Murtala Garo zauren Majalisar dokokin jahar Kano domin tabbatar da shi a Matsayin Mataimakin Gwamna Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunan Alhaji Murtala Sule Garo ga Majalisar Dokokin Jihar domin tantancewa da amincewa da shi a matsayin Mataimakin Gwamna. Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa
