LABARAI

LABARAI

T.PROGRESSIVE GWALE TA GABATAR DA TARON ADDU’A GA MALAMAI MAGABATA, SUN TAYA MALAMAI MURNAR MAULIDIN NABIYI

T.PROGRESSIVE GWALE TA GABATAR DA TARON ADDU’A GA MALAMAI MAGABATA, SUN TAYA MALAMAI MURNAR MAULIDIN NABIYI  T. Progressive Gwale ta yi taron addu’a ga dukkanin malaman makaranta da su ka rasu na ƙaramar hukumar Gwale domin nema musu gafara a wajan Allah SWT. Jagoran wannan tafiya ta T.Progressive Comrade Umar ya ce, “wannan taron addu’ar

Read More
LABARAI

SHUGABANNIN ƊALIBAI NA JAM’IYYAR APC KANO SUN JADDADA GOYON BAYANSU GA GWAMNA ABBA, ZA SU AIKI DA KAFAFAN YAƊA LABARAI DOMIN BAYYANA AYYUKAN GWAMNA

SHUGABANNIN DALIBAI NA JAM’IYYAR APC KANO SUN BAYYANA GOYON BAYANSU GA GWAMNA ABBA, ZA SU AIKI DA KAFAFAN YAƊA LABARAI DOMIN BAYYANA AYYUKAN GWAMNA Masu Ruwa da Tsaki na Daliban APC na Jihar Kano sun bayyana cikakken goyon bayansu ga gwamnatin Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf, gabanin babban zaɓen shekarar 2027.   An bayyana wannan

Read More
LABARAI

EFCC Ta Janye Ƙarar da Ta Shigar da Maryam Shehu da Wanda Ake Zargi Tare da Ita

EFCC Ta Janye Ƙarar da Ta Shigar da Maryam Shehu da Wanda Ake Zargi Tare da Ita Hukumar Yaƙi da cin hanci da Rashawa ta Ƙasa (EFCC) ta janye ƙarar da ta shigar kan mai wallafa labarai ta yanar gizo daga Kano, Maryam Isah Shehu, da kuma Abubakar Shuraim Abdulhamad, bayan shiga tsakani da Shugaban

Read More
LABARAI

Shugaban NUJ Online Media na Kano Ya Kaddamar da M Kano TV, Ya Yi Kira ga ‘Yan Jarida Su Tsaya Kan Ka’idojin Sana’a

Shugaban NUJ Online Media na Kano Ya Kaddamar da M Kano TV, Ya Yi Kira ga ‘Yan Jarida Su Tsaya Kan Ka’idojin Sana’a Shugaban Majalisar Jihar Kano ta Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta Najeriya (NUJ), reshen Online Media Chapel, Comrade Abubakar Abdulkadir Dangambo, ya yi kira ga ‘yan jarida da su kiyaye ƙa’idojin sana’a da yin

Read More
LABARAI

Ghana: An nada Farfesa Bashir Aliyu Umar jagoran Majalisar aiwatar da harkokin bankin da babu kuɗin ruwa na Kasar

Ghana: An nada Farfesa Bashir Aliyu Umar jagoran Majalisar aiwatar da harkokin bankin da babu kuɗin ruwa na Kasar Madogara: Independent Gwamnan Babban Bankin Johnson Pandit Asiama ya ƙaddamar da ƴan majalisar a ƙarƙashin jagoranci Umar lokacin wani ƙwarya ƙwaryar bikin da aka yi a birnin Accra. A Yayin kaddamarwar, Asiama ya ce wannan bangare

Read More
LABARAI

NUT KANO TA ƊAUKI NAUYIN SAMA WA MALAMAI 1950 TAKARDAR KARIN GIRMA, AN BA WA MALAMAI ABINCI DA ABIN SHA

NUT Kano Ta Dauki Nauyin sama wa malamai 1950 takardar karin girma, an ba wa malamai abinci da abin sha KANO: Ƙungiyar Malaman Makaranta ta Najeriya (NUT), Reshen Jihar Kano, ta ɗauki nauyin samar da muhimman kayayyaki da abinci ga malaman da ke halartar taron tantance cancantar ƙarin girma na aiki (Promotion Interview) na watan

Read More
LABARAI

GWAMNATIN KANO TA HARAMTA SAYAR DA FILAYEN MAKARANTU,ASIBITI DA DUK WANI WAJE MALLAKIN GWAMNATI 

GWAMNATIN KANO TA HARAMTA SAYAR DA FILAYEN MAKARANTU,ASIBITI DA DUK WANI WAJE MALLAKIN GWAMNATI Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da haramta duk wani nau’in mu’amalar filaye da suka shafi makarantu, asibitoci da sauran kadarorin gwamnati a faɗin jihar, tare da jaddada aniyarta na kare kadarorin jama’a da kuma dawo da daidaito a harkokin gudanar da

Read More
LABARAI

SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR GWALE YA ƘADDAMAR DA RABON BAWA SABBIN MALAMAN MAKARANTA TAKARDAR KAMA AIKI SU 505, ZA A BASU ALBASHIN JULY 2026

SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR GWALE YA ƘADDAMAR DA RABON BAWA SABBIN MALAMAN MAKARANTA TAKARDAR KAMA AIKI SU 505, ZA A BASU ALBASHIN JULY 2026 A wani muhimmin mataki na ci gaba da inganta harkar ilimi a Ƙaramar Hukumar Gwale, Mai Girma Zababben Shugaban Ƙaramar Hukumar Gwale, Hon Abubakar Ma’azu Mojo, a yau Litinin ya jagoranci bikin

Read More
LABARAI

Malaman Gwale Sun Nemi Shugabanci Mainagarta a NUT, Sun Bukaci a Dakatar da ‘Yan Takara Mutum Uku Kafin Zaɓen Reshen 2026

Malaman Gwale Sun Nemi Shugabanci Mainagarta a NUT, Sun Bukaci a Dakatar da ‘Yan Takara Mutum Uku Kafin Zaɓen Reshen 2026 Daga Comrade Jae Malaman makaranta na Ƙaramar Hukumar Gwale, Jihar Kano, sun yi kira da a samar da shugabanci nagari, gaskiya da rikon amana gabanin zaɓen shugabannin reshen Ƙungiyar Malaman Makaranta ta Najeriya (NUT)

Read More
LABARAI

SHUGABAN NUT YA SAKE GABATAR DA KORAFIN MALAMAI GA GWAMNA ABBA, YA NEMI A BIYA SHUGABANNIN MAKARANTUN SAKANDARE KUDIN DUTY POST

SHUGABAN NUT YA SAKE GABATAR DA KORAFIN MALAMAI GA GWAMNA ABBA, YA NEMI A BIYA SHUGABANNIN MAKARANTUN SAKANDARE KUDIN DUTY POST Daga Umar Tijjani Isah, Shugaban Yada Labarai na NUT Shugaban Ƙungiyar Malamai ta Najeriya (NUT), reshen Jihar Kano, Comrade Baffa Ibrahim Garko, ya sake gabatar da buƙatu da korafe-korafen malaman makaranta ga Maigirma Gwamnan

Read More