News

REGISTER TIN NUMBER BA DOLE BA NE , MATUKAR KANA DA LAMBAR NIN KO TA CAC

A ranar Talata 23/12/2025 wakilin E-Magazine Media Channel Baba Comrade ya yi tattaki har zuwa hukumar FIRS ta Nigeria dake jahar Kano a inda suka tattauna da masu ruwa da tsaki a harkar rejistar haraji ta TIN da ake ta yamitsa hazo musamman a tsakanin ma’aikata. Ga irin hirar da mu ka yi da jami’an

Read More
News

Gwamnatin Kano ta fara Tattaunawa da Masu Gabatar da Shirye-Shiryen Siyasa a kafafan yaɗa labarai don dakile Maganganun batanci da Ƙalubalen Tsaro a jahar Kano.

 Gwamnatin Kano ta fara Tattaunawa da Masu Gabatar da Shirye-Shiryen Siyasa a kafafan yaɗa labarai don dakile Maganganun batanci da Ƙalubalen Tsaro a jahar Kano. Gwamnatin Jihar Kano ta jaddada kudurinta na yin aiki kafada da kafada da masu gabatar da shirye-shiryen siyasa a gidajen rediyo domin inganta tattaunawa mai ma’ana a bainar jama’a da

Read More
News

KUNGIYAR NUT TA JIGAWA TA YI ZAƁEN SABBIN SHUGABANNIN KUNGIYAR NA JAHA- BABA COMRADE

Kungiyar NUT Ta jahar Jigawa ta gudanar da zaɓen Sabbin Shugabanninta na Jaha – Baba Comrade, E-Magazine Ƙungiyar Malaman Makaranta ta Ƙasa (NUT), reshen Jihar Jigawa, ta gudanar da zaɓen sababbin shugabanni da za su jagoranci harkokin ƙungiyar na tsawon shekara hudu masu zuwa. An gudanar da zaɓen ne yayin taron wakilai karo na takwas

Read More
News

Jigawa NUT Gets New Executive

Jigawa NUT Gets New Executive- Muhammad Garba The Nigerian Union of Teachers (NUT), Jigawa State Chapter, has elected new executive members to preside over its affairs for the next three years. The election of the new state executive was conducted during the NUT Jigawa State Chapter’s 8th Triennial Delegates Conference, held in the capital, Dutse

Read More
News

Shugaba Tinubu Ya Gabatar da Kasafin Kuɗi na Naira Tiriliyan 58.47 na Shekarar 2026 ga Majalisar Ƙasa

Shugaba Tinubu Ya Gabatar da Kasafin Kuɗi na Naira Tiriliyan 58.47 na Shekarar 2026 ga Majalisar Ƙasa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kasafin kuɗi na naira tiriliyan 58.47 na shekarar kuɗi ta 2026 a ranar Juma’a 19/12/2025 ga  Majalisar Tarayya, inda ya bayyana muhimman fannoni da za a mai da hankali a

Read More
News

Kano Government Recruits 120 New Staff into State Revenue Service

Kano Government Recruits 120 New Staff into State Revenue Service The Kano State Government has recruited 120 new staff into the State Revenue Service as part of efforts to boost internally generated revenue and reduce youth unemployment. While presenting the appointment letters to the newly employed staff, Governor Abba Kabir Yusuf stated that his administration

Read More
News

President Tinubu Directs Governors to Grant Full Autonomy to Local Governments

President Tinubu Directs Governors to Grant Full Autonomy to Local Governments President Bola Tinubu has directed the 36 state governors in the country to ensure that funds meant for Local Governments are transmitted directly to them, in compliance with the Supreme Court ruling that guarantees full autonomy for the local government system. The President made

Read More
News

NLC Ta Gudanar da Zanga-Zangar Lumana a Kano dan neman kawo karshen matsalar tsaro a Najeriya.

NLC Ta Gudanar da Zanga-Zangar Lumana a Kano dan neman kawo karshen matsalar tsaro a Najeriya. Ƙungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta gudanar da zanga-zangar lumana a Kano ranar Laraba 17/12/2025, inda suka yi tattaki daga ɗakin Karatu na Murtala Muhammad zuwa Gidan Gwamnati, suna kira da a mai da hankali sosai kan tabarbarewar tsaro

Read More
News

Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Jaddada Kudurin Gwamnatinsa na marawa Manufar One Kano Agenda baya

Gwamnan jahar Kano Alh. Abba Kabir Yusuf Ya Jaddada Kudurin Gwamnatinsa Ga Manufar One Kano Agenda, Ya Yi Kiran Haɗin Kai da Aiki Tare.   Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sake jaddada kudurin gwamnatinsa na bin tafarkin One Kano Agenda, inda ya jaddada cewa haɗin kai da ɗaukar nauyin juna na da

Read More
News Uncategorized

Shugaban Ƙungiyar ‘Yan Jaridu ta Najeriya (NUJ) ya Yabi Ƙungiyar NUJ ta Kano a lokacin Kaddamar da Ofishin Sashen Jaridun Yanar Gizo ta farko a jahar Kano.

Shugaban Ƙungiyar ‘Yan Jaridu ta Najeriya (NUJ) ya Yabi Ƙungiyar NUJ ta Kano a lokacin Kaddamar da Ofishin Sashen Jaridun Yanar Gizo ta farko a jahar Kano.   Shugaban Ƙungiyar ‘Yanjaridu ta Najeriya (NUJ), Kwamared Alhassan Yahaya, ya yaba wa ƙungiyar NUJ reshen Jahar Kano bisa sababbin abubuwan da su ke ƙirƙira da jagorancin haɗin

Read More