Gwamnatin jahar Kano ta Haramta samar da Kungiyar ‘Independent Hisbah Fisabilillahi’, ta kuma ayyanata a Matsayin Ƙungiyar Da Ba Ta Da Doka .
Gwamnatin jahar Kano ta Haramta samar da Kungiyar ‘Independent Hisbah Fisabilillahi’, ta kuma ayyanata a Matsayin Ƙungiyar Da Ba Ta Da Doka . Kwamishinan yada labarai da harkokin cikin gida na jahar Kano Gwamnatin Jahar Kano ta fitar da sabon umarni da ke haramta kafawa ko gudanar da kowacce irin ƙungiya ta Hisbah da ba
