News

LABARAN RANA, LITININ 08/12/2025

IMG 20251208 WA0078 768x512 (1)
IMG 20251208 WA0078 768×512 (1)
IMG 20251208 WA0078 768x512 (1)
ALH. ABBA KABIR YUSUF, GWAMNAN JAHAR KANO 

LABARAN rana.

Gwamnan jahar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya karɓi lambar yabo daga gwamnatin tarayyar Nigeria bisa aikin da ya ke yi na kawo sauye-sauye a harkar gwamnati.

Kungiyar NUT ta ba wa wasu malaman makaranta tallfin kuɗin magani . A inda Malama Nafisa Abdullahi aka bata Naira dubu 405. Sai kuma malam Isah Talle da kuma malam Musa Mammada wanda aka bashi ₦20,000.

Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso jagoran darikar Kwankwasiyya ya ce, gazawar gwamnatin tarayya ce ya sa gwamnonin jahohi su ke ƙirƙirar Yansandan jahohi.

Sauran labarai na cikin wannan Video na ƙasa .

https://www.facebook.com/share/v/1HavAAJEME/

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *