Politics

Politics

Governor Abba Kabir Yusuf has not betrayed Dr. Rabiu Musa Kwankwaso.

Governor Abba Kabir Yusuf has not betrayed Dr. Rabiu Musa Kwankwaso. Governor Abba Kabir Yusuf deserves commendation for his actions, as he is fulfilling the responsibility entrusted to him by God. Finally, we congratulate Governor Abba Kabir Yusuf on his defection to the All Progressives Congress (APC). Hon. Mustapha Baban Usama, APC.

Read More
Politics

REJOINDER: The Fallacy of Continuity and the Reality of Political Independence, By Muhammad Sanusi Kiru

REJOINDER: The Fallacy of Continuity and the Reality of Political Independence, By Muhammad Sanusi Kiru The recent article by Hassan Sani Tukur, “Understanding the Current Kano Political Scene,” attempts to paint a picture of seamless ideological fidelity between the current administration and the Kwankwasiyya movement. However, the writer fails to acknowledge that history is repeating

Read More
Politics

PRESIDENT TUNUBU CONGRATULATES KANO GOVERNOR ALH ABBA KABIR YUSUF ON HIS 63 BIRTHDAY

PRESIDENT TINUBU CONGRATULATES KANO GOVERNOR ABBA YUSUF ON HIS BIRTHDAY President Bola Ahmed Tinubu sends heartfelt congratulations to Alhaji Abba Kabir Yusuf, Governor of Kano State, on his 63rd birthday on January 5, 2026. The President highlights Governor Yusuf’s integrity, modesty, humility and commitment to public service, exemplified in his administration of Kano State. Yusuf

Read More
Politics

JUYIN MULKIN FADA A KWANKWASIYYAR KANO- HABIB DORAYI

A dambarwar siyasar jahar Kano kuma a ƙarkashin ɗariƙar Kwankwasiyya an samu sun ci karo da wani rubutu ko maƙala da take yawo a wasu kafafen yada labarai na yanar Gizo-gizo, wanda ke nunin cewa tabbas an samu juyin mulki a ɗarikar Kwankwasiyya a inda Gwamnan jahar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya karfe kusan

Read More
Politics

DUK INDA GWAMNA ABBA YA SHIGA INA TARE DA SHI ƘAFA DA ƘAFA – WAIYA

Kwaminan yaɗa labarai da al’amuran cikin gida na jahar Kano,Comrade Ibrahim Abdullahi Waiya ya faɗi matsayinsa akan dambarwar siyasar jahar Kano, Waiya ya ce, duk inda Gwamnan jahar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya shiga yana tare da shi . Kwamishinan ya ce bai san kowa a siyasance ba sai Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir

Read More
Politics

GOMINA ABBA YOO DÁPỌ̀ MỌ́ APC NI ỌJỌ́ AJÉ, OṢÙ KÍNÍ ỌJỌ́ KARÙN-Ú, ỌDÚN 2026

GOMINA ABBA YOO DÁPỌ̀ MỌ́ APC NI ỌJỌ́ AJÉ, OṢÙ KÍNÍ ỌJỌ́ KARÙN-Ú, ỌDÚN 2026 Gomina ìpínlẹ̀ Kano, Abba Kabir Yusuf, ti ṣètò láti darapọ̀ mọ́ ẹgbẹ́ olóṣèlú tó wà lórí aláṣẹ ní orílẹ̀-èdè Nàìjíríà, All Progressives Congress (APC), ní ọjọ́ Ajé, gẹ́gẹ́ bíi ìròyìn tó wá látinú DAILY NIGERIAN. Gomina Abba Yusuf, tó jẹ́

Read More
Politics

Jamiyyar NNPP ta shiga rikici a Kano: Ƙungiyar Caucus Ta Yi Watsi da Kwankwaso Yayin da Sauya Shekar Gwamna Abba Yusuf ke Barazana Ga Rushewar Siyasar Kwankwasiyya gabaki ɗaya.

Jamiyyar NNPP ta shiga rikici a Kano: Ƙungiyar Caucus Ta Yi Watsi da Kwankwaso Yayin da Sauya Shekar Gwamna Abba Yusuf ke Barazana Ga Rushewar Siyasar Kwankwasiyya gabaki ɗaya. Siyasar Kano Ta Ƙara Ƙamari: Taron Caucus na NNPP Ya Ƙare da Kaskanci Bayan Watsi da Ƙusoshin Jam’iyyar su ka yi. Siyasar Kano ta girgiza a

Read More
Politics

GOVERNOR ABBA TO DEFECT TO APC ON MONDAY, JANUARY 5, 2026

GOVERNOR ABBA TO DEFECT TO APC ON MONDAY, JANUARY 5, 2026 The Governor of Kano State, Abba Kabir Yusuf, is set to officially join the ruling All Progressives Congress (APC) on Monday, according to a report by DAILY NIGERIAN. Governor Abba Yusuf, who is currently the only serving governor under the New Nigeria People’s Party

Read More
Politics

GWAMNA ABBA ZAI KOMA APC A RANAR LITININ 5/1/2026- DAILY NIG.

Gwamnan Jihar Kano, Abba Yusuf, zai shiga jam’iyya mai mulki ta APC a hukumance a ranar Litinin, kamar yadda DAILY NIGERIAN  Ce ta ruwaito. Gwamna Abba Yusuf, wanda shi kaɗai ne gwamna a jam’iyyar NNPP, ya riga ya isa Abuja domin kammala shirye-shiryen sauya shekar tasa. Majiyoyi da ke da masaniya kan shirin sauya shekar

Read More
Politics

KOMISHINA WAIYA YA ZIYARCI ‘YAN KATSINA MAZAUNA KANO, YA SAKE JADDADA GOYON BAYAN GWAMNATIN GWAMNA ABBA KABIR YUSUF

KOMISHINA WAIYA YA ZIYARCI ‘YAN KATSINA MAZAUNA KANO, YA SAKE JADDADA GOYON BAYAN GWAMNATIN GWAMNA ABBA KABIR YUSUF Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya, ya kai ziyara ta girmamawa ga ofishin ‘yan asalin Jihar Katsina mazauna Kano. A yayin ziyarar, Kwamishina Waiya ya jaddada muhimmancin ƙarfafa dangantaka

Read More