GARO: SABON SHAFIN SIYASAR KANO
GARO: SABON SHAFIN SIYASAR KANO Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi murabus daga jam’iyyar NNPP, kuma komawarsa zuwa jam’iyyar APC abu ne da ya zama tabbatacce. Tunda Mataimakin Gwamna, Aminu Abdussalam Gwarzo, ya ci gaba da kasancewa a NNPP, hakan ya haifar da bayyanannen gibi a matsayin Mataimakin Gwamna a sabon tsarin da ake shirin
