BA A DAIDAITA SIYASA DA KARFI, MASALAHA DA BIN DOKA AKE BUKATA
BA A DAIDAITA SIYASA DA KARFI, MASALAHA DA BIN DOKA AKE BUKATA A sakamakon sabon rubutun da tsohon Kwamishina,Hon. Muhammad Sanusi Kiru ya wallafa kan abin da ya kira “sake daidaita siyasa” ya jawo muhawara mai zafi a fagen siyasar Kano da ya mutsa Hazo . A cikin rubutunsa, Kiru ya bayyana batun musabaha mai
