ƘARANCIN MASU KAƊA ƘURI’A YA BAYYANA A ZAƁEN CIKE GURBI NA KANO MUNICIPAL DA UNGOGO
ƘARANCIN MASU KAƊA ƘURI’A YA BAYYANA A ZAƁEN CIKE GURBI NA KANO MUNICIPAL DA UNGOGO Daga Baba Comrade, E-Magazine 21 ga Fabrairu, 2026 An gudanar da zaɓen cike gurbi a ranar Asabar, 21 ga Fabrairu, 2026, a ƙananan hukumomin Kano Municipal da Ungogo a Jihar Kano. Zagaye da bibiyar yadda zaɓen ke gudana ya nuna
