News

NUT: COMRADE HAMBALI YA ZAMA NATIONAL 1st VICE PRESIDENT

COMRADE MUHAMMAD ABUBAKAR HAMBALI YA ZAMA MATAIMAKIN SHUGABAN ƘUNGIYAR MALAMAN MAKARANTA TA NIGERIA (NUT) Ƙungiyar Malaman makaranta ta Nigeria NUT ta ƙara wa Comrade Muhammad Hambali Abubakar girma daga matsayin Mataimaki na biyu ( 2nd Vice President) zuwa matsayin mataimaki na ɗaya (1st VICE PRESIDENT). A inda sauran shugabannin suma su ka matsa zuwa mataki

Read More
News

UNIFIER PROJECT ENGAGES KNSG ON STRATEGIC COLLABORATION

 UNIFIER PROJECT ENGAGES KANO STATE GOVERNMENT ON STRATEGIC COLLABORATION The leadership of the Unifier Project has recorded a major milestone in its ongoing efforts to strengthen partnerships for national development. On 13 February 2026, the National Director General, Comrade Najeeb Nasir, led a high-level delegation on a courtesy visit to the Kano State Government at

Read More
News

Keta Ka’idar Tsarin Gwamnati: A Girmama Kujera, Ba Mutum Ba

Keta Ka’idar Tsarin Gwamnati: A Girmama Kujera, Ba Mutum Ba Daga Mohammed B. Abubakar Wannan tsari da aka fito da shi na kwamitin yaɗa labarai don karɓar Maigirma Gwamna zuwa jam’iyyar APC, ba kuskure ba ne kawai na shawara, keta alfarmar tsarin mulki ne da ka’idar aiki na kowace gwamnati mai inganci. A kowace irin

Read More
News

KANO FIRST: FROM YEARS OF NEGLECT TO AN ERA OF RESPONSIBILITY UNDER GOVERNOR ABBA KABIR YUSUF

KANO FIRST: FROM YEARS OF NEGLECT TO AN ERA OF RESPONSIBILITY UNDER GOVERNOR ABBA KABIR YUSUF By comared najeeb Nasir Ibrahim History teaches us a simple lesson: what is neglected eventually collapses. For years, Kano State witnessed a troubling pattern — projects were initiated without sustainability plans, institutions were left to deteriorate, and public infrastructure

Read More
Featured News

KANO FIRST: GOVERNOR ABBA KABIR YUSUF AND THE REBIRTH OF MAINTAINANCE CULTURE

KANO FIRST: GOVERNOR ABBA KABIR YUSUF AND THE REBIRTH OF MAINTAINANCE CULTURE By written comrade Najeeb Nasir In governance, vision is important — but sustainability is greater. Since assuming office, His Excellency, Governor Abba Kabir Yusuf, has demonstrated through action that the Kano First Agenda is not a slogan, but a people-centered commitment to rebuilding

Read More
News

Commissioner Waiya Presents Car Gift to OKA Chairman

Commissioner Waiya Presents Car Gift to OKA Chairman The Kano State Commissioner for Information and Internal Affairs, Comrade Ibrahim Abdullahi Waiya, has presented a Honda car to the Chairman of One Kano Agenda (OKA), Ambassador Abbas Yakasai. Comrade Abdullahi Waiya said the vehicle was given in recognition of Ambassador Yakasai’s dedication of his time and

Read More
News

Commissioner Waiya ya ba wa shugaban OKA Mota

Kwamishinan yaɗa labarai da al’amuran cikin gida na jahar Kano, Comrade Ibrahim Abdullahi Waiya ya ba wa shugaban kungiyar One Kano Agenda (OKA) dalleliyar mota kirar Honda. Comrade Abdullahi Waiya ya ce, mun ba wa Ambassador Abbas Yakasai motar ne saboda sadaukar da lokutansa da jikinsa wajan hidimtawa jahar Kano. Waiya ya ƙara da cewa

Read More
News

Pakistan Resigns from NAHCON Chairmanship

RESIGNATION FROM OFFICE AS CHAIRMAN/CEO OF THE NATIONAL HAJJ COMMISSION OF NIGERIA (NAHCON) It is with deep reflection and gratitude to Allah SWT that I announce my resignation from the office of Chairman and Chief Executive Officer of the National Hajj Commission of Nigeria, effective Monday, 9th February 2026. I wish to state unequivocally that

Read More
News

Persons with Disabilities Group Reaffirms Support for Gov. Yusuf in Kano

Persons with Disabilities Group Reaffirms Support for Gov. Yusuf in Kano Executive members and coordinators of the All Progressives Congress (APC) Persons with Disabilities Support Organization from Kano State’s 44 local government areas have paid a solidarity visit to the Commissioner for Information and Internal Affairs, Comrade Ibrahim Abdullahi Waiya, reaffirming their unwavering support for

Read More
News

AN KADDAMAR DA YFPM A AREWACIN NIGERIA

An Kaddamar da YFPM a Arewacin Najeriya, An Yi Kira da Ƙara Shigar Mata a Harkar Kafofin Watsa Labarai Ƙungiyar Young Female Professionals in Media (YFPM) ta kaddamar da mambobinta da kwamitin zartarwa a birnin Kano, arewacin Najeriya, da nufin ƙarfafa shigar mata da jagorancinsu a masana’antar kafofin watsa labarai ta ƙasa. An gudanar da

Read More