Education

Education

SHIYYAR ƘUNGIYAR NUT TA MUNICIPAL TA YI TARONTA KARO NA 9 A ƘARAMAR HUKUMAR KUMBOTSO

Ƙungiyar NUT ta shiyyar Municipal me ɗauke da ƙananan hukumomi 7 , waɗanda su ka haɗa da KMC , Gwale , Dala Nassarawa, Kumbotso, Madobi da kuma Tarauni ta yi taronta na 9 a karamar hukumar Kumbotso. A ranar Asabar 13/12/2025 Gamayyar kungiyar  NUT tare da kungiyar AOPSHON sun tattauna akan matsalolin da malamai su

Read More
Education

DEBATE COMPITATION BETWEEN ADSS ARMY DAY AND GGASS MASALLACI IN SCIENCE SUBJECTS AND ARABIC

FAGGE ZONAL EDUCATION DIRECTORATE  DEBATE COMPITATION BETWEEN ADSS ARMY DAY AND GGASS MASALLACI IN SCIENCE SUBJECTS AND ARABIC.

Read More
Education

Gwarzo Reaffirms KNSG’s Dedication to Integrated Islamic Education

Gwarzo Reaffirms KNSG’s Dedication to Integrated Islamic Education The Executive Secretary Kano State Senior Secondary Schools Management Board, Alhaji Rabiu Sale Gwarzo, has reaffirmed the Kano State Government’s dedication to enhancing integrated Islamic education across the state. Speaking at the Abdullahi Bayero College Kano 40th anniversary ceremony held on the school premises, Gwarzo emphasized the

Read More
Education

NUT Dala Branch Donates Dialysis Support Fund to Malama Bara’atu

NUT Dala Branch Donates Dialysis Support Fund to Malama Bara’atu The Nigerian Union of Teachers (NUT), Dala Local Government branch in Kano, has donated funds to Malama Bara’atu to support her dialysis treatment on Tuesday, 09/12/2025. The NUT Dala chairman, Comrade Yahaya Ramadan, along with his deputies, presented the support to Malama Bara’atu to assist

Read More
Education

KUNGIYAR NUT TA DALA TA KAI WA MALAMA BARA’ATU TALLAFIN KUƊIN YI MATA DIALYSIS

Kungiyar NUT ta Dala local government dake Kano ta kai wa Malama Bara’atu tallafi kuɗin yi mata wankin Ƙoda a ranar Talata 09/12/2025. Shugaban ƙungiyar NUT reshen karamar hukumar Dala Comrade Yahaya Ramadan tare da mataimakansa sun kai wa Malama Bara’atu tallafin kuɗin da za a sake yi mata wankin Ƙoda da kuma yi mata

Read More
Education Featured

HUKUMAR KULA DA MANYAN MAKARANTUN SAKANDIRE TA JAHAR KANO (KSSSSMB) TA JADDADA ƘUDURINTA NA GANIN AN INGANTA TSARIN JARRABAWA A DUK MAKARANTUN SAKANDIRE NA FAƊIN JAHAR KANO.

HUKUMAR KULA DA MANYAN MAKARANTUN SAKANDIRE TA JAHAR KANO (KSSSSMB) TA JADDADA ƘUDURINTA NA GANIN AN INGANTA TSARIN JARRABAWA A DUK MAKARANTUN SAKANDIRE NA FAƊIN JAHAR KANO. Sakataren Zartarwa na Hukumar Kula da Makarantun Sakandare na Jihar Kano, Alhaji Rabiu Sale Gwarzo, ya tabbatar da cewa hukumar na da cikakken Ƙudiri na tabbatar da bin

Read More
Education Featured

KSSSSMB Reaffirms Commitment to School Examination Standards

PRESS RELEASE KSSSSMB Reaffirms Commitment to School Examination Standards The Executive Secretary, Kano State Senior Secondary Schools Management Board, Alhaji Rabiu Sale Gwarzo, has reaffirmed the Board’s commitment to upholding strict examination standards across all senior secondary schools in the state. This renewed commitment follows the commencement of the ongoing Qualifying and Terminal Examinations, during

Read More
Education Featured

NUT/AOPSHON Tudun Wada have assisted Malam Talle Sa’id Shobo with money for medical treatment.

On Thursday, 4th December 2025, the Nigeria Union of Teachers (NUT), in collaboration with the Association of Primary School Head Teachers of Nigeria (AOPSHON) in Tudun Wada Local Government Area, paid a sick visit to one of the Head Teachers in the LGA, *Talle Sa’idu (Shobo)*, who has been bedridden for months due to illness.

Read More
Education

KUNGIYAR NUT DA TA AOPSHON TUDUN WADA SUN TALLAFAWA MALAM TALLE SA’ID DA KUDIN SHAN MAGANI

A ranar Alhamis 4/12/2025 Qungiyar malaman makaranta ta NUT tare da haɗin guiwa da kungiyar Hedimastoci ta AOPSHON dake Karamar hukumar Tudunwada sun kai ziyarar dubiyar rashin lafiya ga daya daga cikin Head Teachers na karamar hukumar Tudun malam TALLE SA’IDU (Shobo) Bisa rashin lafiyar daya kwashe watanni a kwance. Shugaban ƙungiyar ta NUT Comrade

Read More
Education

Kano State Ministry of Education has released the 2025/2026 School Academic Calender

PRESS RELEASE 02 December, 2025 Kano State Ministry of Education has released the 2025/2026 School Academic Calender …..Schools now to close on 13th December, 2025 Kano State Ministry of Education has announced Saturday, 13th December 2025 as the date for the commencement of 1st term vacation to all Day and Boarding Public/Private Primary and Post

Read More