eMagazine Media Channel News YANMAJALISAR DOKOKIN JAHAR KANO GUDA BIYU SUN RASU CIKIN AWA ƊAYA RAK
News

YANMAJALISAR DOKOKIN JAHAR KANO GUDA BIYU SUN RASU CIKIN AWA ƊAYA RAK

IMG 20251224 WA0009

Yanmajalisar dokoki na jahar Kano su biyu sun rasu a ranar Laraba 24/12/2025 a kusan lokaci ɗaya.

Yanmajalisun da suka rasu sun rasu ne a dalilin rashin lafiya. Me magana da yawun Gwamnan jahar Kano DG Sunusi Bature Dawakin tofa ya ce , ɗanmajalisa me wakiltar karamar hukumar Ungogo Alh. Aminu Sa’ad Ungogo shi ne ya fara rasuwa a lokacin da ya ke aiki a majalisar dokokin jahar Kano. Wanda daga bisani bayan awa daya da rasuwar Aminu Sa’ad Ungogo sai kuma aka samu labarin rasuwar abokin aikinsa me wakiltar karamar hukumar Kano Municipal Alh. Sarki Aliyu Daneji

Baba Comrade, E-Magazine

24/12/2025

1766593711796
Hon. Daneji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version