DUK INDA GWAMNA ABBA YA SHIGA INA TARE DA SHI ƘAFA DA ƘAFA – WAIYA
Kwaminan yaɗa labarai da al’amuran cikin gida na jahar Kano,Comrade Ibrahim Abdullahi Waiya ya faɗi matsayinsa akan dambarwar siyasar jahar Kano, Waiya ya ce, duk inda Gwamnan jahar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya shiga yana tare da shi . Kwamishinan ya ce bai san kowa a siyasance ba sai Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir
