GWAMNATIN KANO TA JAJANTA WA IYALAN WADANDA SUKA RASA RAYUKA A HARIN EDO, TA BA SU TALLAFI
GWAMNATIN KANO TA JAJANTA WA IYALAN WADANDA SUKA RASA RAYUKA A HARIN EDO, TA BA SU TALLAFI Daga Wakilinmu Kwamishinan Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya, ya jagoranci wata tawaga ta gwamnatin jihar zuwa Fadar Mai Girma Hakimin Bunkure domin jajanta wa iyalan wadanda suka rasa rayukansu sakamakon wani
