NUT TANA GODIYA GA GWAMNA ABBA, AN SAKA WA MALAMAI PROMOTION
NUT Ta Yaba Wa Gwamnatin Kano Kan Biyan Haƙƙoƙin Karin Girma na Malamai A Kan Lokaci Ƙungiyar Malaman makaranta ta Najeriya (NUT), reshen Jihar Kano, ta yaba wa Gwamnatin Jihar Kano bisa nasarar biyan haƙƙoƙin karin girma na malamai a fadin jihar. Yabon ya fito ne daga bakin Shugaban Ƙungiyar na Jihar Kano, Kwamared Baffa
