Budaddiyar Wasika Zuwa ga Gwamnan Kano da Grandi Khadi akan Alƙalin Hukumar Hisba Sani Tanimu
Budaddiyar Wasika Zuwa ga Gwamnan Kano da Grandi Khadi akan Alƙalin Hukumar Hisba Sani Tanimu Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu Ya mai girma gwamnan Kano mai adalci Alh Abba Kabir Yusuf da shugaban alkalan kotunan shari’ar Musulunci na jihar kano Dr Tijjani Yusuf Yakasai ina muku fatan alheri Allah ya kara muku lafiya da kwanciyar hankali
