NUT Kumbotso Ta Ɗauki Nauyin Auren Malamai, Ta Biya Sadaki Don Tallafa wa Jin Daɗin Mambobi
NUT Kumbotso Ta Ɗauki Nauyin Auren Malamai, Ta Biya Sadaki Don Tallafa wa Jin Daɗin Mambobi Ƙungiyar Malaman Makaranta ta Najeriya (NUT), reshen Ƙaramar Hukumar Kumbotso, ta taimaka wajen ɗaura auren wasu malamai biyu tare da biyan cikakken kuɗin sadaki a matsayin wani ɓangare na shirinta na kula da jin daɗin mambobinta. Da yake jawabi
