Shugaban NUT na Kano ya taya Gwamna da malaman makaranta murnar Babbar Sallah; Ya jinjinawa gwamna Abba akan bawa ma’aikata ₦20,000
Shugaban NUT na Kano ya taya Gwamna da malaman makaranta murnar Babbar Sallah; Ya jinjinawa gwamna Abba akan bawa ma’aikata ₦20,000 Shugaban Ƙungiyar Malaman Makaranta ta Najeriya (NUT), reshen Jihar Kano, Kwamared Baffa Ibrahim Garko, ya mika sakon taya murnar Babbar Sallah ga Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, mambobin Majalisar Zartarwa ta Jiha,
