eMagazine Media Channel Business OPAY: BA GASKIYA BA NE ZANCEN ZA MU DAKATAR DA AIKI DAGA DAYA GA WATAN SATUMBA, 2026, A GUJI YADA JITAJITA A SOCIAL MEDIA
Business

OPAY: BA GASKIYA BA NE ZANCEN ZA MU DAKATAR DA AIKI DAGA DAYA GA WATAN SATUMBA, 2026, A GUJI YADA JITAJITA A SOCIAL MEDIA

IMG 20260830 WA0008

IMG 20260830 WA0008

BA GASKIYA BA NE ZANCEN ZA MU DAKATAR DA AIKI DAGA DAYA GA WATAN SATUMBA, 2026 , A GUJI JITAJITA

Kamfanin Opay ya tabbatar da cewa, ba su da masaniyar wata takarda da ta ke yawo mai ɗauke da saƙon dakatar da aikin Bank na Opay daga ranar 1/8/2026. Kamfanin ya ce wannan takarda ba daga kamfanin Opay ta ke ba. Kuma Company yana nan cikin aminci. Dan haka kowanne abokin huldarsu da su kwantar da hankalinsu, kuma babu maganar umarnin kowa ya kwashe kudinsa daga ma’ajiyarsa ba.

Kamfanin ya kuma yi kira ga abokan huldarsu da su guji duk yada Wata jitajita a social media.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version