DOKAR HANA GOYO AKAN BABURA MASU ƘAFA BIYU IYA MASU SANA’AR ACAƁA TA SHAFA KAWAI
Kwamishinan Shari’a na jahar Kano Barrister Abdulkarim ya yi ƙarin haske akan dambarwar da aka samu jahar Kano bayan hukumar Yansanda su ka sanar da dokar nan ta hana goyon biyu akan babura masu ƙafa biyu. Kwamishinan Shari’a ya sanar da manema labarai. A inda ya ce , ita wannan doka ta hana goyon biyu
