Kano First Forum Ta Shigar da Ƙorafi Ga Kwamishinan ’Yan Sanda Kan Alh. Aminu Babba Dan’agundi Bisa Zargin Furucin Da Ka Iya Haddasa Rikici
Kano First Forum Ta Shigar da Ƙorafi Ga Kwamishinan ’Yan Sanda Kan Alh. Aminu Babba Dan’agundi Bisa Zargin Furucin Da Ka Iya Haddasa Rikici Ƙungiyar Kano First Forum, wadda aka yi wa rajista a matsayin Incorporated Trustees, ta shigar da ƙorafi ga Kwamishinan ’Yan Sanda na Jihar Kano kan wasu kalamai da aka danganta su
